Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta

sumeey tambuwal's kitchen
sumeey tambuwal's kitchen @cook_17437713

Ina kaunar dankalin turawa acikin girki

Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta

Ina kaunar dankalin turawa acikin girki

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. kwai
  5. hanta
  6. maggi
  7. spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakinemi dankalin ki na turawa ki Fereshi sai kisoya shi golden

  2. 2

    Sannan kinemi tattasai da attarugu kiyi jajjage or grating

  3. 3

    Sai kinemi liver ki yanka kanana kitafasa ta da Maggi &spice

  4. 4

    Sai ki soyasu tareda tattasai din da kikayi greating them kifasa kwai dinki kisoyasa sai ki zuba a plates kici abinki

  5. 5

  6. 6

  7. 7

  8. 8

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sumeey tambuwal's kitchen
on

Comments

Similar Recipes