Saukakakken dankalin turawa da kwai
Ba wahala se dadee 😍
Steps
- 1
Ki fere dankali ki wanke ki yanka yadda kike so se ki tafasa amma kar ya dafe kar kuma yayi tauri in ya kusa yi se ki dan saka Maggie da curry da tafarnuwa ki barshi kamar minti 5 su dan shiga cikin dankalin se ki tace
- 2
In kika tace se ki barshi ya tsane se ki fasa kwai ki saka albasar da dan gishiri saboda maggi yana tsinka kwai se ki dora mai yayi xafee idan kina so xaki iya saka mai da yawa kamar suyar kaza. Idan kuma bakyason mai da yawa se ki dinga saka dan kadan kamar na wainar fulawa
- 3
Se ki dinga saka dankalin ki a ciki kina soyawa in yayi se ki kwashe shikkenan kin gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Miso Butter Roasted Cabbage Wedges
Brian Moore
-

Janet Bacon's Baked Spaghetti Sauce
Bob Barker
-

Persian Torshe Shami (Sour Shami from Gilan)
Fateme Persian Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

ZMA
-

Lubna’s Kitchen
-

Chutney sandwiches, tri colour nutrition
Nargis shaikh Shaukat
-

Jibita Khanna
-

Mediterranean Chicken and Rice
John Carroll
-

Cream Cheese Bacon Cheddar Chicken
Amberly Scott
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Maizymay
-

Jason Gildersleeve
-

Smart Culinary
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Valarie Muthoni
-

Smart Culinary
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Hanyar da xaki bi wajen yin alalar gwangwani cikin sauki
Smart Culinary
-

kulsoom humayun
-

Smart Culinary
-

kulsoom humayun












Comments