Wainar Dankalin turawa
Yummy
Steps
- 1
Ki fere dankalin turawa ki yanka Kanana ki wanke seki saka gishiri ki tafasa in yayi se ki sauke ki ta ce ki barshi ya huce kuma ya tsane
- 2
Idan kika gama da wanna se ki samu kwano daban ki fasa kwai ki saka albasar tafarnuwa Maggie curry ki kada se ki xuba dankalin ki a ciki ki juya sosae se ki saka mai kadan a cikin kasko ki barshi yayi Xafee se ki xuba hadin ki ki saka wuta kadan ki rufe kmr minti uku xuwa biyar xakiga kwan ya tsane sr ki juya in kina tsoran kar ya yage se ki dora fara ti a saman kaskon ki dago shi se ki juye a cikin farantin se ki sake mai da kaskon saman wuta se ki kara maida dankalin cikin amma dayan barin
- 3
Shikkenan shima in yayi kamar minti 5 din ko 3 se ki sauke kin gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Dave Vishakha
-

Garima Mayur Mangwani -

Dave Vishakha
-

Sanuber Ashrafi
-

Hakka noodles with ground chicken
Sarvat Hanif
-

Sarah -

🥗 Creamy Lemon Yogurt Dressing Salad | Fresh, Zesty & Homemade 🍋🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Persian Khamse Angoor (Khamse Pateh) – Sugar-Free Grape Preserve
Fateme Persian Kitchen
-

Zireh Joosh (Joojosh) – Traditional Persian Cumin Dessert from Lorestan
Fateme Persian Kitchen
-

Traditional Persian Dargaz-Style Chicken Yakhni (Caramelized Onion Chicken)
Fateme Persian Kitchen
-

Cream Cheese Bacon Cheddar Chicken
Amberly Scott
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Maizymay
-

Jason Gildersleeve
-

Smart Culinary
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Saukakakken dankalin turawa da kwai
Smart Culinary
-

Hanyar da xaki bi wajen yin alalar gwangwani cikin sauki
Smart Culinary
-

kulsoom humayun
-

kulsoom humayun
-

Rehna Nami
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta








Comments