Home made taliya 😂😂
Saukin sarrafawa idan kana da injin taliya
Steps
- 1
Dafarko na tankade flour na zuba ruwa Dan dai dai na zuba gishiri na kwaba shi yanda bazaiyi ruwa ba kwabin mai kauri na buga sosai na barshi na kamar minti 10 na dauko injin taliya na gutsira ina fada dawa da wajen fadin ina kara shafa flour a kan kwabin dayayi fadi sai dana kara shafa flour akan kwabin na murzashi a wajen inda yake bada taliya
- 2
Dana murza wajen yin taliya nasa a leather da nake shanya taliya sauran na shanya a faranti ya sha Rana da ya bushe na kwashe sai dafawa zaka kuma iya dafawa da an gama murzawa shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Desi Nariyal Chai or Coconut Shell Nariyal Chai
Namrata sarmah
-

Cafeishq
-

Sarvat Hanif
-

Shobha Deshmukh
-

EASY Mexican Churro Cheesecake bars
Chef Nena
-

abyllego
-

Al Smith -

Matthildi
-

arpik -

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Al Smith -

Harsimran Kaur
-

Lorz V. Muaña-Palima
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Abha Agam Singh
-

Umbreen Musa
-

Rakhi Ghosh
-

Umbreen Musa
-

M.A.DFoodie
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9485603













Comments