Farar shinkafa da miyar kayan lambu
G
Steps
- 1
Ki tafasa shinkafa kisa mata gishiri kadan,bayan ta tafasa ki sauke ki wanke da ruwan sanyi sau 3,sai ki mayar akan wuta kisa tafasashshen ruwanki kadan yanda shinkafar zata dafu ba tare data cabe ba,bayan tayi a sauke a zuba a mazubi.
- 2
Miyar mu an tanadi kayan lambu mun tsaftace su ta hanyar wankewa,sannan sai mu datsasu girman da kake bukata,sai a samu tukunya a zuba mai da albasa mai yawa a soyata tare da tafarnuwa,bayan tayi sai a kawo yan kakken tumatir a soya su tare,a zuba ruwa a rufe su dahu sosai kamar minti 20,sannan sai a zuba tarugu da kayan kamshi da dandano sai a rufe Sudan dahu na 5 minit,sai a kawo kayan lambu a zuba a motsa,sai a saka kifi a rufe su dahu na minti goma,...mun kammala
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

Sudipa Gope
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Nivashini Kesavan
-

Madhumita Bishnu
-

Bina Anjaria
-

Spicy & Zesty Potato Stuffed Capsicum Rings
Manisha Sampat
-

Amberly Scott
-

Wolfcatskitchen
-

Lyii G
-

Aish Kaur aggarwal
-

Bharli Shevgyachya Shenganchi Bhaji (Stuffed Drumstick Fritters)
Pooja M. Pandit
-

Shahnila Saleem
-

Garlic & white wine sauce for vegetables
Alessandra
-

Daxa Parmar
-

Nida Jamil -

Hira Naz
-

Liver wet Fry # 4 weeks challenge #
Wendy Wandia
-

Temayaz Princez
-

Lilian Mvoyi








Comments