Kwallon dankalin hausa

Wannan abune mai dadi wanda nake matuqar sonshi sannan bashida wahalanyi akwai sauqi sosai
Kwallon dankalin hausa
Wannan abune mai dadi wanda nake matuqar sonshi sannan bashida wahalanyi akwai sauqi sosai
Steps
- 1
Dafarko zaki fere dankalinki kiyayyanka seki wanke kizubamai ruwa da gishiri kidaura kan wuta
- 2
Idan yadahu yai taushi seki sauke kibarshi yahuce
- 3
Kijajjaga tattasai da albasa da nama dafaffe
- 4
Kidaddaka dafaffen dankalin saikuzuba wannan hadin naman da kayanmiya aciki kijuya sosai
- 5
Se kisa maggi ki mulmulashi yaxama kamar kwallo
- 6
Ki kada kwai ki aje gefe kizuba garin biredi aroba kizuba flour awata roban
- 7
Farko sekisaka kwallon cikin flour,sannan cikin kwai,sai cikin garin biredi duk haka zakima sauran seki ajiye
- 8
Kisa mai awuta yai zafi sekidunga sakawa kina soyawa in gefe daya yayi kijuya inya soyu akwashe
- 9
Aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Insalata Caprese (Caprese Salad)
Jibita Khanna
-

Maggie Conlon
-

cindybear
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

Brioche Bread Pudding with Caramel Sauce
StephieCanCook
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

lyannev1991
-

Kitchen_Flavor_
-

Sonia Shringarpure (Thefoodiedoodler)
-

Chef Tripti Saxena
-

Gori Toor
-

Atsumi cook
-

Tyesha
-

maya's_cuisine
-

Hadisa Tabassum
-

Khalida Arain













Comments