Tuwon shinkafa miyar kubewa danya

It's so simple to make nd takes less time
Tuwon shinkafa miyar kubewa danya
It's so simple to make nd takes less time
Steps
- 1
First nagyara white rice dina nayi soacking na 2 hrs.
- 2
Then Sai na sashi a wuta har yayi laushi. Sai na tuka nakama da semonvita saboda yayi laushi sosai da danko
- 3
For my soup. Nayanka kubewa into cubes. Nasa ruwa a wuta. Nazuba Locust beans dana daka. Na xuba grounded pepper aciki. Nazuba stock fish, cray fish, dry fish, salt, Maggie and ginger and garlic powder. Nazuba signature Onion, garlic and ginger flavor. Nabarshi yatafasa
- 4
Bayan yatafasa nazuba yankakkiyar kubewa nabar for 5 minutes after Dat nazuba yankakken ugu. Na rufe for sometimes. Then ya nuna nasauke.
- 5
Daman inada stew dina agefe danayi da kpomo
- 6
Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Leelumae
-

Nena's.cook.nook
-

2 Cancerians cook, Libra eats
-

Simar Kaur
-

Simar Kaur
-

Michaela Walker
-

Pineapple cheese capsicum sandwich
Shobha Rathod
-

Simar Kaur
-

Lata Jain Dugar
-

Sharuna Nanwani
-

Zarna B V
-

Alisha Kathuria
-

Angel Kamra













Comments (2)
Welcome to the cookpad