Alalan indomi # sokoto
Yana da dadi sosai musamman don yara masu zuwa makranta
Alalan indomi # sokoto
Yana da dadi sosai musamman don yara masu zuwa makranta
Steps
- 1
Ki Sanya ma taliyar ki ruwan tafasashi zuwa minti goma, sai ki tsame ta.
- 2
Ki kada kwanki gami da sinadarin dandano guda 1 da tarugu da albasa. Sai ki kawo taliyar ki zuba cikin wannan ruwan kwan.
- 3
Daganan sai ki zuba a cikin Leda santana kamar yadda are zuba alala, ki Dora saman wuta tsawon minti 15 ko 20
- 4
Daganan sai ki sauke zaki ga ta dunkule kamar alala ki fitar da ita cikin Leda ki mata yankan awara.
- 5
Daganan sai ki fara tsomata cikin wani ruwan kwan mai kayan hadin tarugu da albasa da magi.
- 6
Sai ki you ta suya a ruwan mai in kin ga t soyu sai ki tsame.
Similar Recipes
More Recipes
-

Harissa Roasted Chickpea & Halloumi Bowls
Mark Baldwin
-

Sonia Satish
-

Homemade (No Fail) White Bread
Þór Jórmundurssón
-

Nutan Shah
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Bethica Das
-

Favour Keji
-

Prachi Phadke Puranik
-

meisunday
-

Wice Kosin
-

Rich Roberts
-

Chat
-

jenscookingdiary
-

Hawwa Abdullahi Boyi
-

Danwake with cabbages and chilli
Hawwa Abdullahi Boyi
-

Leemahs_munch
-

Hawwa Abdullahi Boyi
-

Hawwa Abdullahi Boyi
-

Mom Khadi
-

Hawwa Abdullahi Boyi
-

Mukta Shukla
-

Javeria Amad
-

Irish and plaitain with scramble eggs
Hawwa Abdullahi Boyi






Comments