Eggs and potatoes sauce

Akwai dadi Sannan zaki iyaci da shinkafa ko kici a haka
Eggs and potatoes sauce
Akwai dadi Sannan zaki iyaci da shinkafa ko kici a haka
Steps
- 1
Zaki fere dankali ki wanke ki ajiyeshi.
- 2
Ki yanka attaruhu da albasa kiss mai a tukunya ki soyasu kisa ruwa kadan kisa maggi da kayan kamshi ya tafasa, Sannan ki saka dankali har ya fara laushi, ki gyara zogale ki wanke ki zuba.
- 3
Ki fasa kwai a roba ki kadashi sosae Sannan kisa kayan kamshi da albasa ki juya ki zuba acikin tukunyarki ki rika juyawa a hankali sae ki yanka lawashin albasa ki zuba ki rufe yayi kamar minti biyar a wuta kadan, sae ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Easy and Digestible Warm Singhara Rab (Water Chestnut Porridge)
Krishna Dholakia
-

Deepa Rupani
-

🥕✨ Creamy Carrot, Green Chilli & Basil Soup 🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Kuttu Atta Phirni (Buckwheat Flour Pudding)
Bethica Das
-

Roasted Tomatillo and Garlic Salsa
Boca de Fogo
-

Mad Cook
-

purple_acied
-

Rebecca -

Chicken and Bacon with Brown Rice
Dan Flynn
-

Shama Afreen
-

Jollof Rice and Irish with vegetable Sauce and Cat Fish
Fadeematu Laminu -

Rebecca -

kishu verma
-

Fadeematu Laminu -

Sa'adatu Abubakar
-

Pooja Sharma
-

Bobly Rath
-

Piyali DE
-

Lipika Dalai






Comments