Inscrivez-vous ou connectez-vous
Enregistrez et créez des recettes, envoyez des cooksnaps et plus encore
Rechercher
Premium
Les recettes les plus Cooksnappées
Recettes les plus consultées
Premium
Défis
FAQ
Envoyer un feedback
Pays
Ma collection
Ma collection
Pour commencer à créer votre bibliothèque de recettes, veuillez
s'inscrire ou se connecter
.
rukayya habib
@cook_13832116
Bloquer
39
Abonnements
265
Abonnés
Abonnements
Suivre
Modifier votre profil
Recettes (110)
Cooksnap (0)
Farar shinkafa da miyar kabeji
Shinkafa
•
Kabeji
•
Karas
•
Peas
•
Green beans
•
Attahuru, tumatur, albasa
•
Tafarnuwa
•
Magi
•
Man gyada
•
Curry
1hour
1 yawan abinchi
Wainar flour
Flour gwangwani daya
•
Farin magi Dai dai
•
Gishirin
•
Attaruhu
•
Man gyada
•
Albasa
•
Kwai daya
•
Curry
15mintuna
1 yawan abinchi
Farar shinkafa da miyar zabuwa
Shinkafa
•
Kayan miya
•
Magi
•
Kayan kamshi
•
Soyayyar zabuwa
•
Kabeji
•
Man gyada
awa daya
mutum daya
Taliya da miyar kwai da dankali
Dankalin turawa
•
Kwai
•
Dafaffen nama
•
Man gyada
•
Magi
•
Curry
•
Markadan attaruhu da tumatur da albasa
•
Tafarnuwa
•
Taliya
awa daya
mutun biyu
Taliyan yara da kabeji da kwai
Taliyan yara2
•
Kwai
•
Man gyda
•
Attaruhu
•
Albasa
•
Magi
•
Curry
mutum biyu
Dafafen naman sa
Naman sa
•
Kayan kamshi
•
Man gyada
•
Curry
•
Magi
•
Attaruhu
•
Albasa
•
Tafarnuwa
45min
mutum daya
Indomie me zogale da kifi
Indome
•
Man gyada
•
Bushashshen kifi
•
Albasa
•
Attaruhu
•
Curry
•
Danyen zogale
15min
mutum biyu
Dan-wake
Flour gwangwani biyu
•
Ruwan kanwa ungurnu
•
Baking powder kadan
•
Yajin barkono
•
Salak
•
Gurji
•
Albasa
•
Dafaffaen kwai daya
•
Man kuli
mintuna arba in
mutum daya
Danwaken flour
Flour gwangwani biyu
•
Ruwan kanwa
•
Kuka kadan
•
Dakaken yaji
•
Dafaffen kwai biyu
•
Tumatur
•
Albasa
•
Man kuli
•
Kabeji
•
Mayonnaise
mintuna talatin
mutun daya
Soyayyen dankalin turawa da hadin nama
Dankalin turawa manya guda biyar
•
Magi 1tspn
•
Curry hlf tspn
•
Kwai guda biyu
•
Albasa karama daya
•
Man soyawa
•
Hadin naman:
•
Soyayyan naman rago
•
Magi daya
•
Karas daya
•
Koran tattasai
•
Kwai daya
•
mintuna talatin
mutun daya
Salad
Kabeji karami
•
Mayonnaise yadda zai ji
•
Karas manya biyu
•
Dafaffan kwai
•
Koran tattasai daya
•
Magi kadan
minti goma
mutun biyi
Shinkafa da sauce din bandan kifi
Shinkafa
•
Tumatur
•
Albasa
•
Kifi
•
Attaruhu
•
Magi
awa daya
mutan daya
Taliyar hausa
Taliyar hausa
•
Manja
•
Yaji
•
Salak
•
Tumatur
•
Albasa
mintina talatin
mutum daya
Soyayyan dankali da shayin na'ana'a
Dankalin turawa
•
Man soyawa
•
Magi
•
Yaji
•
Na a na a
•
Lemon tsami
•
Citta
•
Kanunfari
•
Ganyen shayi
•
Siga
awa
mutum biyu
Tuwon shinkafa miyar kubewa bushashshiya
Shinkafa tuwo
•
Busasshiyar kubewa
•
Manja
•
Attaruhu
•
Albasa
•
Dandano
•
Wake
•
Bandan kifi
•
Daddawa
•
Citta
awa da rabi
mutum uku
Soyayyen shinkafa
Dafafiyar Shinkafa
•
Dandano
•
Curry
•
Mai
•
Karas
•
Koran wake
•
Peas
•
Albasa
•
Attaruhu
•
Kabeji
•
Mayonnaise
awa daya
mutum daya
Shinkafa da miyan jajjage da kifi
Shinkafa
•
Jajjagagen kayan miya
•
Soyayyen kifi
•
Dandano
•
Kayam kamshi
•
Soyayyen awara
•
Man gyada
awada rabi
mutum biyu
Dafadukan shinkafa da kashin rago da awara
Shinkafa
•
Tafashashshen Kashin rago
•
Soyayyar awara
•
Man gyada
•
Dandano
•
Albasa
•
Attaruhu
•
Tafarnuwa
•
Kayan kamshi
awa daya
mutum biyu
Fruit salad
Mangoro
•
Kankana
•
Ayaba
•
Abarba
•
Lemon tsami
•
Suga
mutum daya
Wake da shinkafa
Wake
•
Shinkafa
•
Man gyada
•
Sugar kadan
•
Salak
•
Tumatur
•
Albasa
•
Kanwa
Voir plus