CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dublan
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dublan ainihin hoton girkin

Dublan

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

#dublan .gaskiya ina.son dublan sabida yana.da Dadi sosai .Kuma yarana da mijina suna sunsa sosai .haka mamata tana sonsa .yana Da.di wajan motsa baki .kunaci Kuna fira.

#dublan .gaskiya ina.son dublan sabida yana.da Dadi sosai .Kuma yarana da mijina suna sunsa sosai .haka mamata tana sonsa .yana Da.di wajan motsa baki .kunaci Kuna fira.

Kara karantawa

Dublan

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

#dublan .gaskiya ina.son dublan sabida yana.da Dadi sosai .Kuma yarana da mijina suna sunsa sosai .haka mamata tana sonsa .yana Da.di wajan motsa baki .kunaci Kuna fira.

#dublan .gaskiya ina.son dublan sabida yana.da Dadi sosai .Kuma yarana da mijina suna sunsa sosai .haka mamata tana sonsa .yana Da.di wajan motsa baki .kunaci Kuna fira.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

mintonq kadan
mutum 4 yawan a
  • Flour
  • Suger
  • Mai
  • Lemon tsami
  • Gishiri
  • Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

mintonq kadan
  1. 1

    Xansamu kwano in tankade flour ta Sai in samai ruwa da gishiri kadan da suger kadan inta motsawa su hada kansu

    Dublanmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai na samu leda in juyeshi in kulle.

    Dublanmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Insa Mai yayi zafi.cikin pen.Sai in bula ledan indinga matsawa cikin maidin.in yy Sai in juyeshi dayan gefan Shima yayi sai in kwace

    Dublanmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Insamu tokunya insa suger indaura bisa wuta.in matsa lemon tsami cikin inya soye yazama ruwa in saukeshi ya huce indinga sa dublan nawa ciki ina fiddawa.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
rannar October 01, 2019 21:07

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dublan

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Egg pizza
  2. Happy Independence Nigeria
  3. Shawarma Bread
  4. Independence Day Macaroni
  5. Bandashe
  1. Banana ice cream
  2. Towun masara miyar ayoyo
  3. Soyayen Bredi da kwai
  4. Kwadon shinkafa da rama
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10746186
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close