Towun masara miyar ayoyo

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

Gaski Abincin gargajiya yana dadi

Towun masara miyar ayoyo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gaski Abincin gargajiya yana dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

qwq daya ya isa
mutum 3 yawan a

Umarnin dafa abinci

qwq daya ya isa
  1. 1

    Garin masara

  2. 2

    Ruwan zafi yatafasa nayi talge.nabarshi yanuna.Sai natoka.inyadawu in kwashe

  3. 3

    Xansamu tokunya insa nama nawake NASA albasa da Maggi nabarshi ya nuna. Sai nasauke.insa Mai cikin tokunya yayi zafi sainasa nama nasoyashi.inya soyo Sai nasadakenken kayan miyata ta.nasoyashi Shima Sai nasa ruwan Miya da Maggi onga gishiri.

  4. 4

    Nawanke ayoyona na yanyanka Sai in ajiye gefe.inruwan Miya yatafasa insa ayoyona inbarsa yanuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
rannar

sharhai

Similar Recipes