Kwadon shinkafa da rama

fatima Kasim
fatima Kasim @cook_18619438

Inason rama sosai

Kwadon shinkafa da rama

Inason rama sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Rama
  3. Tumatir yankakke
  4. Albasa yankekka
  5. Kuli kuli dakakke
  6. Yaji
  7. Mai
  8. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na nemi kwano mai kyau na zuba shinkafa da rama

  2. 2

    Na sa tumatir da albasa da mai da maggi

  3. 3

    Nasa kuli kuli da yaji, saina kwada abuna, shikenan ba wuya sai aci dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima Kasim
fatima Kasim @cook_18619438
rannar

sharhai

Similar Recipes