Doughnut

Dounnot yada Dadi Kuma yarana nason sudinga zuwa makaranta dashi .Kuma inayin na Kudi sosai .ko wajan suna biki . birthday .dukdai inayinsa
Doughnut
Dounnot yada Dadi Kuma yarana nason sudinga zuwa makaranta dashi .Kuma inayin na Kudi sosai .ko wajan suna biki . birthday .dukdai inayinsa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zansamu flour in tankade.Sai NASA suger da baking powder.yeas in murzasu.in jiki madarana da ruwa 1 cup.inxoba in motsashi sosai insa kwai guda 3 inta murzawa.insa butter 2 chokali.zanji Yana Kama hannu na. sainasa cikin roba in rofe inbarshi kaman minti 30
- 2
Zanga ya kunbura nasake murzashi ina sa flour kadan.har yadaina kaman hannuna.Sai na maidashi cikin roba na rofe NASA Shi cikin Rana.nabashi minti 30
- 3
Inzo indinga molmolashi kanman kwallo.indinga ina bola cikin da wani abun.dukkansu insake saso cikin Rana minti 30.inya tashi in samu mai.insa cikin tokunya.inyayi zafi indinga soyawa.baison wuta sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes







sharhai