Dambun shinkafa da zogale

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa rabin qaramin kwano
  2. Kayan dan dano
  3. Kayan miya
  4. Curry
  5. Zogale
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a samu shinkafa Mae kyau a tsintsemata dattin dake ciki akaeta a barza,idan an barxa se a samu lariya a tankade,idan an tankade se ayi amfani da tsakin.se a wanke,se a zuba cikin madanbaci abari zuwa minti 15 ya tafaso.

  2. 2

    Daga nan se a sauke Dama ka hada kayan dan dano da kayan Miya da zogale da curry se agauraye aqara mayarwa a madanbaci.abarshi minti 10,Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes