Singapore noodles
Wannan abincin Yan kasar Singapore ne
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jika rice noodles da ruwan zafi ma kinyi talati
- 2
Sai ki yanka su tattasai din dogo dogo
- 3
Ki soya kwai ki ajiye a gefe
- 4
Sai ki zuba Mai a tukunya kisa taparnuwa da citta
- 5
In ya fara so kisa albasa ya soyu kadan ki zuba kazanki kisa gishiri da black pepper
- 6
In ya soyu ki ajiye a gefe
- 7
Sai ki samu frying pan babba ki zuba rice noodles da Kika jika bayan kin tace
- 8
Sai ki kawo hadin kazanki ki zuba kisa kwai da Kika soya
- 9
Kisa koren tattasai,Jan tattasai, yellow tattasai da ganyen albasa
- 10
Kisa sinadarin Dandano,white pepper
- 11
Sai kiyita juyawa har Sai ya dafu abunda ake Kira stir frying
- 12
Shikenan Sai ci.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15268571




sharhai