GUGURU / POPCORN 🍿

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Mun tafi Dambu Stores Aysh ta matsa mama mu saye popping corn mu gwada
Dole de na saye mun dawo gida na manta the next day mama yaushe zamuyi popcorn 🍿 nace tun da akwai wuce kun na microwave and she was super excited that is how we made our first ever successful popcorn 🍿

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 5mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2Masarar guguru ludai
  2. 1Sugar ludai

Umarnin dafa abinci

Minti 5mintuna
  1. 1

    Ga popping corn dinda nayi using idan baki samu ba in kinje kasuwa ki Che abaki masarar guguru SUUNA

  2. 2

    Na zuba suga cikin bowl na rufe na saka a microwave na danna popcorn

  3. 3

    Da yaji zafi ya fara pat pat pat shike nan ya saka end wow baku gani ba abun ban shaawa

  4. 4

    Saboda shine na farko suga na chan qasa waze bani tip na yanda sugar ze tsaya cikin 😁

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (4)

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai
Inkinaso sugar yazauna ajiki sekinyi popcorn naki se kinarkar da sugar ki garwaya inkinaso kibarbada madara ajiki shikenan

Similar Recipes