Dankali soyayye da sos

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yanada Dadi sosai kugwada

Dankali soyayye da sos

Yanada Dadi sosai kugwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Gishiri
  5. Magi
  6. Onga
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kifere dankalinki kiwanke kiyankata yadda kikaga nawa sekisa gishiri kadan ki soya ki ajiyeta agefe

  2. 2

    Kisa kaskon ki awuta kizuba mai kadan ki sa albasa da attaruhu da magi,onga,curry kisoya sama sama ki kijuye dankalin akai ki garwaya shikenan kingama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes