Kayan aiki

  1. 4Fulawa kofi
  2. Sugar cokali 6
  3. Cokali1 na yeast
  4. Bota babban cokali 2
  5. 1Kwai
  6. Gishiri kadan bada yawaba
  7. Madara ta gari
  8. Ruwan dumi
  9. Cokali1 na vanillah

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki samu tsaftataccin maxubi saiki kawo fulawarki bayan kin tankade kixoba acikin maxobin nan sannan saiki xuba sugar akai kixoba da yeast da salt saiki juyasu sosai ki tabbatar ko ina ya juyu sannan saiki samu wani maxubin daban kixuba sannan kikawo ruwan dumin kixoba akai saiki juya sannan kixuba akan wannan hadin na fulawa saiki jujjuya sosai saiki kawo butter kixuba a kici kici gaba da juyasa kina bugawa sosai sosai akalla n minti 45 zuwa 50 zakiga ya hadi jikinsa sosai kuma y

  2. 2

    Kyau sosai saiki dauko abinda da xaki ciri shape din donut din idan mai bula kikeso to idan bama bula kk to duk saikiyi abinki kina futarwa idan kin gama saiki sashi guri mai dumi ko a oven bayan kamar minti 30 zuwa 40 zakiga ya tashi sosai saiki saka pan a wuta kixuba mai idan yy dumi saiki fara soya donut sannan shi donut ba'a cika masa wuta sbd karya kone km sbd cikin y samu y soyu sosai

  3. 3

    Saiki dinga soyawa a hankali harki gama shikinan donut is ready Amman akwai dadi ga laushi kuma yana dan kwana biyu baiyi komai ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's cake and more
rannar

Similar Recipes