Jollof taliya mai carrot

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ONEAFRICA Wana taliya kaina nayiwa kuma naji dadinsa sosai

Jollof taliya mai carrot

#ONEAFRICA Wana taliya kaina nayiwa kuma naji dadinsa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2pack spaghetti
  2. Leftover chicken stew
  3. 2attarugu peper
  4. 1onion
  5. 3spring onions
  6. 2garlic
  7. 2maggi
  8. 1tablespoun curry and thyme
  9. 2medium carrot
  10. 2tablespoon oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na dawko left over din chicken stew dina nasa tukuya sai nasa jajage albasa,attarugu peper da garlic na kara oil kadan sai na zuba ruwa nasa maggi, curry da thyme sai na barshi ya tafasa

  2. 2

    Sana na zuba taliya(spaghetti) aciki na barshi saida ya kusa nuna sana na yanka carrot na zuba aciki na barshi ya karasa nuna

  3. 3

    Sai na yanka spring onion na zuba sai na kashe wuta

  4. 4

    Gashina so delicious 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes