Miyar Bushashiyar kubewa

Oummu Na'im @cook_27784569
Miyar Bushashiyar kubewa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daka kayan miyanki saiki sakasu a tukunya ki soya da manja saiki saka ruwa ki saka wake,albasa,daddawa da namanki(sabida ya nuna yayi laushi sosai) ki saka wuta alow sununa sosai inkika tsaida ruwan miya bayan sun nuna saiki saka kayan dandanonki
- 2
Inya dan kara tafasa saiki kada kubewarki saiki rufe na yan mintuna ta nuna saiki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15957071





sharhai (5)