Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kazar ki wanke sai ki zuba a tukunya ki hada Mata duk kayan hadin nan sai kisa ruwa kadan ki barta ta nuna ba luguf bafa

  2. 2

    Sai ki daura Mai a wuta idan yayi zafi sai ki soya. Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai (5)

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Gsky wannan kaza yashiga mind Dina😁

Similar Recipes