Plantain and fish sandwich

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Hugs Wana hadi plantain akaiw dadi sana kina iya using nama, ina gayata @chefkaymadakds29,@yarMama,@asmauwali , da @280581m mariya balarabe Gambo

Plantain and fish sandwich

#Hugs Wana hadi plantain akaiw dadi sana kina iya using nama, ina gayata @chefkaymadakds29,@yarMama,@asmauwali , da @280581m mariya balarabe Gambo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2plantain
  2. Fillet fish
  3. Red cabbage
  4. Carrot
  5. Onion
  6. Mayonnaise
  7. Yaji da maggi kadan
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu plantain dinki ki yanka da tsayi yadan kike gani a picture ki soya a oil

  2. 2

    Bayan ki kwashe sai ki dawko plantain din daya baya daya ki na dora abun a kanshi sai ki dan maseshi sabida yayi flat

  3. 3

    Gasuna yadan yayi flat sai kisa aciki ruwa gishiri ki kara soyawa a oil

  4. 4

    Ki kwashe ki ajiye gefe

  5. 5

    Sai ki dawko fillets fish dinki ki wanke ki tsane ki sa su spice (ginger, garlic, onion, black pepper sune na nika dewa nasa a fridge)sai kiyi marinated kifi ki barshi ma 1h

  6. 6

    After 1h sai nasa oil da butter a pan nasa kifi na soya

  7. 7

    Na yanka red cabbage, carrot da onion nasa yaji, maggi da mayonnaise

  8. 8

    Na hade, sai na dawko soyaye plantain din na fara sa salad

  9. 9

    Na dora kifi a kanshi sana na kara sa hadin salad na dawko plantain na dora a kanshi

  10. 10

    Gashina so yummy 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes