Wainar Kwan tanda

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

A kawo sauyin hnyr suyar wainar kwai a pan .kyau a ido😍 dadi a baki 😋

Tura

Kayan aiki

  1. 15Kwai
  2. 2Albasa
  3. 3Carrot
  4. 10Attaruhu
  5. 1Tattasae
  6. Kyn dandano
  7. curry
  8. Spices
  9. Baking powder 1/2 teaspoon
  10. Mai
  11. Awara danya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga ingredients din da nayi amfani dasu

  2. 2

    Na Sami roba Mae kyau nasa awara danya wadda n marmasa ta nasa attaruhu da tattasae d albasa

  3. 3

    Sae nasa grated carrot na fasa kwai nasa curry da spices

  4. 4

    Sannan nasa kyn dandano da baking powder

  5. 5

    Sae n juya komae y hade Dora danta akan wuta nasa Mae yy xafi

  6. 6

    Sae nasa Kwan n barshi y soyubsae n juya daya side din shima y soyu n sauke

  7. 7

    Sae nayi sauce din dankali naci d eta

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (13)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wannan ay shine kwai over load 👌🏼😋

Similar Recipes