Brown spaghetti

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Girki ne me dadi Wanda ake yayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
100 yawan abinc
  1. Taliya catton daya
  2. Mai litra biyu, attarugu iya bukata, Maggi star leda daya,
  3. Maggi ajino leda daya,curry roba daya, albasa iya bukata
  4. 1/2 cupSoy sauce kwalba biyu, cinnamon powder

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki karya taliyarki saiki soyata gaba daya

  2. 2

    Ki tafasa ruwan zafi domin bukarsa

  3. 3

    Bayan kin gama soya taliyar saiki zuba tarugu da albasa ki soyasu saiki zuba tafasasshen ruwan zafin nan

  4. 4

    Bayan kin zuba saiki zuba cinnamon ki zuba soy sauce ki zuba Maggi da curry, idan kingama ki zuba taliyarki but ki tabbata ruwan ya shanye taliyar yanda zata dahu batare da kin kara ruwaba

  5. 5

    Saiki barta ta dahu ruwan ya kafe saiki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Aikuwa ya kamata mu gwada dan yayi 👌🏽

Similar Recipes