Watermelon and orange juice
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki samu kankana kicire bawanta kicre kwallayen ciki
- 2
Saiki ajiye agefee sai kidauko orange dinki shima kicre bawon kibude cikinsa duk kicre kwallayen cikinsa
- 3
Sbd Inbaki cre kwallayen ba yana daci sai kisamu ginger dinki yar kadan
- 4
Kisa sai kisa ablender ki markade bayan kin markaada
- 5
Sai kitace kisa sugar syrup kimatse lemon tsami kisa aciki kisa afridge yyi sanyi ko
- 6
Kisa kankara lemon yna da mutukar dadi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16228781






sharhai