Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
  1. 1Nunanniyar Agada
  2. 1Fulawa kofi
  3. Sukari cokali 1
  4. cokaliYeast Rabin karamin
  5. Gishiri kadan
  6. Dakakken Attaruhu, Albasa, Tafarnuwa da Parsley
  7. Ruwa ½ rabin kofi
  8. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Zaki bare agada kisa cokali mai yatsu ki dagarhaza.

  2. 2

    Sai ki kawo fulawa, Yeast, gishiri, sukari ki zuba ki jujjuya.

  3. 3

    Ki zuba ruwa a hankali, sai ki kawo kayan da kika jajjaga ki zuba.

  4. 4

    Ki buga kullin sosai har su hade, sai ki rufe ki ajiye a rana ko wuri mai dumi na Minti 30.

  5. 5

    Kisa mai a wuta ya dauki zafi, sai kisa hannu mai tsafta kina saka kullin a cikin mai ki rage wuta ya soyu, ki tsane sosai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Badawees_Bakery
Badawees_Bakery @cook_14241181
rannar
Jan Bulo Kano
Been close to the kitchen is my inspiration.. Creativity always makes you great..
Kara karantawa

Similar Recipes