Awara da kwai

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Awara
  3. Attaruhu
  4. Albasa me lawashi
  5. Onga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa kwai ki yanka lawashin kanana

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhu ki saka onga, spices ki juya sosae

  3. 3

    Acikin ruwan kwai kina soyawa.

  4. 4

    Ki kawo Mai yayi zafi sannan ki Rika tsoma awara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes