Cucumber nd mint (mojito)

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#karimaskitchen wannan lemo Yanada dadi ga kara lafiya

Cucumber nd mint (mojito)

#karimaskitchen wannan lemo Yanada dadi ga kara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mint
mutum 3 yawan a
  1. 3cucumber
  2. cupmint half
  3. sprite
  4. lemon
  5. cupsugar half

Umarnin dafa abinci

15mint
  1. 1

    Zaki wanke cucumber kiyanka kisa ablender

  2. 2

    Kisa mint, sugar, sprite lemon tsami Kimatse kisa kimarkada.

  3. 3

    Kisa kankara kisami cucumber kiyi slices

  4. 4

    Kisa a saman cup kisa lemon acup asha.

  5. 5

    Kisa rariya kitace

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes