Wainar semovita

Zainab Umar isa @nanahbaffah_36478184
#akushidarufi Asalun girkin nan ana yi da wainar shinkafa amman wannan ma akwai dadi sosai
Wainar semovita
#akushidarufi Asalun girkin nan ana yi da wainar shinkafa amman wannan ma akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Hada semovita da gishiri da sugar da ruwa sai a kwaba
- 2
Rufe hadin a barshi a wuri Mai dumi zuwa mintuna ashirin
- 3
Idan ya tashi sai a soya
- 4
Miyar za a zuba Mai sai a sa attaruhu da albasa da
- 5
Sai a zuba dandano da kayan kanshi sai a zuba alayyahu sai rufe shi kamar munti uku sai a sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16296653



sharhai (3)