Wainar semovita

Zainab Umar isa
Zainab Umar isa @nanahbaffah_36478184

#akushidarufi Asalun girkin nan ana yi da wainar shinkafa amman wannan ma akwai dadi sosai

Wainar semovita

#akushidarufi Asalun girkin nan ana yi da wainar shinkafa amman wannan ma akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutane 2 yawan
  1. Semovita Kofi biyu
  2. 1Gishiri karamin chokalin
  3. chokaliYest Rabin babban
  4. Sugar babban chokali 1
  5. 1Baking powder karamin chokalin
  6. Ruwa Kofi biyu
  7. Attaruhu
  8. Albasa
  9. Alayyahu
  10. Dandano da kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Hada semovita da gishiri da sugar da ruwa sai a kwaba

  2. 2

    Rufe hadin a barshi a wuri Mai dumi zuwa mintuna ashirin

  3. 3

    Idan ya tashi sai a soya

  4. 4

    Miyar za a zuba Mai sai a sa attaruhu da albasa da

  5. 5

    Sai a zuba dandano da kayan kanshi sai a zuba alayyahu sai rufe shi kamar munti uku sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Umar isa
Zainab Umar isa @nanahbaffah_36478184
rannar
Dafa abinci na saka nishadi da farin ciki ga Mai dafawa da Wanda aka dafawa😋😍
Kara karantawa

Similar Recipes