Shinkafa da wake
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko uwar gida ki daura ruwa a tukunya
- 2
Idan y fara zafi seki wanke wakenki da kika gyara ki zuba
- 3
Ki barshi y tafasa
- 4
Idan waken yafara nuna
- 5
Seki wanke shinkafan ki zuba
- 6
Sannan kisa gishiri kadan sbd dandano
- 7
Idan y nuna seki sauke
- 8
Sannan ki soya mangyda
- 9
Idan kinsoya
- 10
Sannan ki zuba shinkafan a plate ki sa Mai da yaji d Maggi
- 11
Kibarshi ya nuna
- 12
Aci dadi lfy 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16702040





sharhai