Peanut (biskit me gyada)

Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263

wannan peanut yanada dadi sosai musamman idan kinashan sa da madara

Peanut (biskit me gyada)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

wannan peanut yanada dadi sosai musamman idan kinashan sa da madara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsgyada
  2. 5 cupsflour
  3. 5qwai guda
  4. 2 cupssuger

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki gyara gyadanki sannan ki fasa qwai ki ki xubamata suger da gishiri kadan da flavour ding barbadawa akai kinasa flour

  2. 2

    Sannan ki kawo flour da kika saka mata corn flour kadan kinasawa akai kin qara xub qwai har girmn yya miki seki soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263
rannar

sharhai

Similar Recipes