Tsire

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman saniya xallan tsoka rabin kilo
  2. suya spices
  3. quli quli
  4. sinadaran dandano
  5. Albasa
  6. man gyada
  7. green and red pepper
  8. cabbege and cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki wanke nama kiyimai yankn fadi fale fale

  2. 2

    Sannan ki hada masa kayan hadi ki soska a tsinke kiyi marinate for almost 3 hours

  3. 3

    Sannan ki qara barbadamasa man gyada da quli ki jera a oven kisa wuta kadan kadan ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263
rannar

sharhai

Similar Recipes