Cup cake

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Cup cake
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na fara sa eggs sana nasa sugar nayi mixing har yayi dan kawri
- 2
Sana nasa flour, vanilla extract da narkake butter na hadesu
- 3
Sana nazuba a cup cake din na gasa a oven, bayan ya gasu sai na barshi yayi sanyi, sana nahada whipping cream da sugar
- 4
Nayi whipping dinsa sai nasa piping bag nazuba akan cake din
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16747187















sharhai (2)