Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki Sami kwano ki juye Madara, sugar da flavour sai kisa ruwa dimi ki kwaba shi Amma ruwan yazama kamar cokali uku shi beyi kadan ba shi beyi yawa ba. Ki shafa Mai a hannunki ki ringa mulmulawa.ki daura Mai a wuta idan ya yi zafi sai ki soya ta har sai tayi brown to shikenan kin gama gullisuwa 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9447383




sharhai