Funkaso da miyar stew

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu rariya mai tsafta kitankade fulawarki acikin ruba mai tsafta yakasanci murfi zai rufishi rub
- 2
Bayan kintankade sai ki zuba yest din akan fulawar ki juyasu tare dan yabi ko ina shi yeast din yabi
- 3
Sai ki kawo ruwa mai dumi ba wanda zaki kone ba aa dan dede de di sai kifara gwabawa kina zuba ruwa kina juyawa har ya kwabo kar yayi guda guda sai kibuga dan yatashi da wuri s
- 4
Sai ki samu gu mai dumi kisa a wajan note idan ina so yatashi da wuri kuma ba rana sai in kwaba a food flask to dumin food flask zai sa yayi saurin tashi ko ki nimi bargo ki rufa mai zai tashi nan danan
- 5
Sai inhada kayan miya na in markada dama oh ready nadoraf tafashinf nama na a wuta aman ni nafiyi da kashi mai nama ajikin shi yafi dadi a miyar funkaso
- 6
Inyadahu sai insa manja insoyesu tari da kayan miyan shikinan sai na barshi yayyita dahuwa kunsan tumatur na da ruwa ajikin shi to bai da bukatar karin ruwa sai ki kawo maggi mix kisa kijuya sai ki rufi nan da 15minit ya dahu sai ki sauki ki
- 7
Sai ki duba kwabinki ya tashi kuwa inyatashi zakiga ya cika roba ko ya hauro sama ya wucci yanda kika kwaba
- 8
Sai ki juya sosai inyayi ruwa kisaki kara mai fulawa dan ta daurishi dan kar yasha miki mai sai ki duga ruwan kanwa kadan dama kin ajiyi ruwan wanki hannu a gefi dan zai dunga miki danko
- 9
Dama kindora manki a wuta yana zafi kinsoya albasa yarkadan
- 10
Sai ki fara diba kaman haka kina fadada shi.kisa yatsan ki.kun zuba wa amai ki bula tsakiyar
- 11
Sai ki barshi ya soyu aman karkibari yakoni kina yi kina juyawa dan bai da wuyan soyuwa
- 12
In yayi kaman haka sai ki kwashi kisa a kwandon tsamiwa dan mai ya digi
- 13
Inya digi sai kisa paper barking inbabu kisamu jarida mi kyau ki shinfida akasan flask dan kar yajiki shiyasa akisa shi a takarda kasa da sama
- 14
Kinga na juyi aciki da haka karkigam
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Funkaso da miya
Wann abincinmu ne na gargajiya mamata tana sonshi sosae ita nayiwa danna faranta mata rai #repurstate Meenarh kitchen nd more -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Ofada stew
#jumaakadai a rinka yi ana canja salon stew uwar gida. Wannan miyar tana da dadi kuma ana cinta da kowanne irin nau'i na abinci kamar shinkafa, taliya, doya, macaroni da sauransu Princess Amrah -
-
-
Miyar yakuwa
#oct1strush akwai wata kawata duk ranar da zatazo gidana shi takeso namata toh wannan karonma namatane musamman don nafaranta mata TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Biskin masara da miyar ugu
Abinci ne mai dadi dakuma kara lfy ajikin dan adam TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kubewa danya
Inason tuwo misamman na shinkafa, inason yin sahur dashi SBD rike ciki#sahurrecipecontesrAyshert maiturare
-
Stew
Inayi miya akai akai SBD INA sonta da abinci kala wnn nayitane don naci da shinkafa yayin yin sahur#sahurrecipecontestAyshert maiturare
-
-
-
-
-
Tuwon Masara Da Miyar Shuwaka
Miyan shuwaka nada amfani wa iyali. Na dafa manane Saboda muna sha'awa kuma yyi ddi ba laifi😋 Zee World -
-
-
-
Miyar wake
Gsky miyar nan ta musamman ce munji dadin wannan miya nida iyalaina gdya mai yawa a gareki @fiddy's kitchen Sam's Kitchen -
Funkaso
Inason funkaso sosai. Mamana nason funkaso musamman da miyar egusi tana yawan yimana shi😀 Oum Nihal
More Recipes
sharhai