Spring roll

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
  1. Fulawa
  2. Nama
  3. Mai
  4. Karas
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Baking powder
  9. Corn fulawa

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko zaki sami fulawa ki zuba a roba mai dan zurfi,ki sanya maggi,baking powder corn fulawa,sai ki juya su sosai sannan ki zuba ki kwaba sosai,sai ki rufe,ki koma kan kayan hadi ki wanke karas dinke da kabeji da albasa sai ki yanka su a tsai tsaiye,sai ki fara dafa karas da ruwa kadan, idan ya daho sai ki zuba albasa ki juya sa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
naseeba's kitchen
naseeba's kitchen @cook_18202645
rannar

sharhai

Similar Recipes