Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi daya
  2. Gishiri kadan
  3. Ruwa kofi daya
  4. Mai kadan
  5. Kabeji/karas/albasa
  6. Me dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A dam fulawa da ruwa da mai kamar kaurin kwabin waina

  2. 2

    A dinga shafawa a kaskon suya da burushi ana cirewa idan ya gasu

  3. 3

    A soya kabeji/karas/albasa da mai da me dandano

  4. 4

    A dinga zuba wannan hadin karas din a cikin fulawar da aka gasa sai a nannade kamar tabarma yadda kabejin bazai zube ba

  5. 5

    A soya a mai idan yayi zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes