Rolled doughnut

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlawa
  2. Yeast 1 t\spoon
  3. Sugar 4 spoons
  4. Madara 1\4 cup powdered milk
  5. Butter 1spoon
  6. 1Kwai
  7. Vanilla extract
  8. \2 cup of water 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a zuba flawa, years,sugar,madara,butter,vanilla,kwai ayi mixing

  2. 2

    Sai a zuba ruwa ayi making dough

  3. 3

    Bayan kin murza saiki yanka da wuka kidinga rolling dinshi kamar haka

  4. 4

    Sai ki murza a chopping board,

  5. 5

    Inkin gama sai a barshi a wuri mai dumi ya tashi for about 30 to 40 mints

  6. 6

    Inya gama sai a soya a man gyad'a mai zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
rannar
Kaduna
A gaskiya a rayuwata abinci yana daya daga cikin abinda yake burgeni,ina matukar jin dadin inga na iya girki kala kala,don hakane ma a makaranta nakeso in karanta nutrition and dietetics
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes