Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. 1 cupwarm water
  3. 1 tablespoonyeast
  4. 1/3 cupssugar
  5. 3tables spoon of powdered milk
  6. 1/4 teaspoonnutmeg
  7. 1/2 teaspoonsalt
  8. 1egg
  9. 1 tablespoonvanilla extra
  10. 1 tablespoonbutter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kizuba 1cup na warm water acikin bowl saiki zuba 1 tablespoon na yeast ki ajiye for at least 2min

  2. 2

    Ki sami wAni mazubin kizuba flour,sugar,powdered milk,nutmeg,salt, mix well

  3. 3

    Saiki dauko wannan warm water din dakika zuba yeast din aciki,kizuba acikin flour

  4. 4

    Saiki kada kwai ki saka vanilla extra

  5. 5

    Saiki juya ki,ki kwaba kinayi kina kara ruwa kadan sbd karyayi tauri kwabin kiyi ta kwabawa har sai kinga yyi

  6. 6

    Saiki shafa butter ajiki kici gaba da kwabawa saiya hade jikinshi

  7. 7

    Saiki dinga bugashi for ten minutes karkiyi skipping step dinan saiki aje kwabin for ten minutes

  8. 8

    Ki yayyanka shi kamar hk ki ajiye for 1 hour yatashi saiki soya

  9. 9

    Shikuma abinda nayi glazing dashi icing sugar ne da powered milk sai ruwa kadan 🥰🥰🥰
    Aci dadi lfy

    Summey’s cakes Nd More

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summey’s_Cakes_Nd_More
Summey’s_Cakes_Nd_More @Sumayyarabiu2022
rannar

Similar Recipes