Dankalin hausa da sauce din sardine

fatima surajo
fatima surajo @cook_18269732

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke dankalinki sosai sai ki dorashi a tukunya ki saka ruwa ya dahu

  2. 2

    Sai ki zuba mai kadan ki saka albasa ya dan soyu kadan da garlic sai ki zuba kayan miyan ki soya ki zuba spices da maggi sai a zuba su peas da carrot dnki da kika yanka da sardine dnki

  3. 3

    Kibarshi ya sulala sai ki zuba albasa slice da green pepper ki barshi yakara sulaluwa shikenan a sauke

  4. 4

    A sullube dankalin daga bawonsa sai a yayyanka yanda akeso a zuba sauce aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima surajo
fatima surajo @cook_18269732
rannar

sharhai

Similar Recipes