Paten Wake da dankalin hausa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

#Hug @Janttulu @ruky @miemiey pie

Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa wake sai ki tsane

  2. 2

    Ki fere dankali

  3. 3

    Ki soya Manja da kayan miya sai ki tsai da sanwa kisa wake sai ki sa dankali tare da kayan kamshi da Maggi sai ki bari ya nuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes