Dafadukar taliya da nama

maman husna
maman husna @bebynyaya002
Sokoto

Dafadukar taliya da nama

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na jajjaga tattasai da tarugu da albasa.

  2. 2

    Sannan nizuba mai nisoya nisa jajjagena ciki yasoyu.

  3. 3

    Dayasoyu niyi sanwa nitafasa namana nisa ciki nisa kayam magi,da sanwata tattafasa nisa taliya niyamka albasa nisa, tayi miti 30 nisake

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman husna
maman husna @bebynyaya002
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes