Taliya da miya da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tafasa ruwa a tukunya ki karya taliya ki zuba taliya ki rufe se ta dahu ki kwashe

  2. 2

    Ki jajjaga tarugu da tattasai da albasa ki dora pan a wuta ki zuba mai

  3. 3

    In yayi zafi ki zuba jajjagen ki ki soya ki zuba ruwa kadan ki sa dandano

  4. 4

    Ki barshi dan lokaci kadan se ki sauke

  5. 5

    Ki dafa kwai

  6. 6

    Kiyi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes