Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yayanka namanki yadda kike so,ki wankeshi y fita sosai, ki saka a tukunya.

  2. 2

    Sai ki yanka albasa ki saka magi,gishiri,curry,thyme,ki saka ruwa kadan,sai ki tafasa shi har yayi laushi.

  3. 3

    Sai ki tsame a wani mazubi.

  4. 4

    Ki saka mai a frypan, ki saka albasa y Dan soyu,sai ki kawo namanki da kika tafasa ki saka aciki.

  5. 5

    Ki yi grating tarugu da albasa ki saka akai,ki saka citta da tafarnuwa,tare da magi.sai ki motsa ki barshi har y soyu.

  6. 6

    Sai ki kwashe a matsami.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes