Dafa-dukan taliya

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto

♥️♥️

Dafa-dukan taliya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

♥️♥️

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tattasai da tarugu da albasa ki kwalde tafarnuwa ki yanka su sannan ki markada

  2. 2

    Ki aza tukunyar ki akan wuta ki zuba mai ki yanka albasa sai ki zuba wannan markaden

  3. 3

    Idan ya soyu sai ki zuba ruwa ki zuba dandano gishiri,idan suka tafasa sai ki kalle taliya ki zuba

  4. 4

    Idan ta dahu sai ki jissuwa ki zuba a plate

  5. 5

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes