Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade flour+baking soda+cocoa powder awuri daya, saiki ajiye gefe. Saiki saka Mai a wani roban daban, kisa sugar, kwai kigauraya sosai.
- 2
Saiki saka veniger dinki acikin hadin sugan da jar kaladin, saiki dauko flour dinki kisa rabi kigauraya kixuba butter milk dinki kigauraya saiki xuba sauran flour din kisake gaurayawa. Saikisa acikin abun gashinki ki gasa.
- 3
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Red velvet cake
#kadunastate


Red velvet cake


Red velvet cake
#tel Ina son wannan cake 🍰 din ya na mun dadi sosai, na yi ne domin iyalina kuma sun ji dadinshi sosai, godiya ga Delu concept services


Red Velvet cake
Zaku iya tarbon baki da wannan girkin lokachin Ramadan


Red velvet cupcake I


Red velvet cup cake
Breakfast idea


Red velvet cake
Ina matukar son RVC.kalar shi ma kadai ya isa daukan ido.


Red velvet cupcake
Inason red velvet cake bana gajiya dashi na kan ci duk lokacin da naji kwadayi ko a lokacin da banson cin abinci mai nauyi.


Red velvet cake
I dedicated dis my red velvet cake recipe to one of our Cookpad authors:Author Azeez Abiola.The Authors send me a message telling me he/she love my recipes😍😍😍but too bad for him/her, Did not understand Hausa, because most of my recipes are on Hausa app.(I use him/her because I don't know weather d author is a male or woman)Tnk u for d encouragement.


Red velvet cake
#akushidarufi


Red velvet cake
😋😋😋


Red velvet cake
#IAMACTIVE#


Red velvet cake


Red Velvet Puff Puff
#1post1hope


Red velvet cake
#Kadunacookout


Red velvet cake


Red velvet chocolate cookie
Ina mika godiyata zuwa ga cook pad gameda irin kwarin gwiwar da take bamu wurin tsarrafa abinci kalakala. Mungode sosai Allah yakara daukaka. Sai kuma ina mai kara godiya zuwaga jahun's wadda ita takoyar damu wannan abincin mungode sosai munji dadin wannan abincin sosai nida yarana Allah yasaka muku da alkhairi


Red velvet cake


Red velvet cookies
Wannan cookies din yana da matukar dadi ga taushi idan ana ci. Dandanonshi ya zarce komai dole za ku maimaita yin irinshi idan har kuka gwada.


Red velvet cake (30 pieces)
Musamman domin 'yan kasuwa. A wancan satin na kawo mana bayani game da plain vanilla cake. A yau kuma zan kawo mana yadda ake yin red velvet cake, da kuma whipping cream frosting, dalla dalla yanda za a fahimta. Idan an bi exactly measurement da zan kawo in shaa Allahu za a samu 30-32 pieces na cake. Kuma cikakku babu ha'inci. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. #team6cake


Red velvet cup cake
Gwada wnn cake din yyi dadi sosai


Red velvet cake recipe
Idan kinasamun matsala da red velvet cake to kibi wannan recipe din zai baki abunda kikeso,sannan kuma kiyi using food colour Mai kyau domin samun abunda kikeso daidai,


Red velvet mug cake
#mugcake


Red velvet cake


Red velvet cakes
Abun se wanda ya gwada


Red velvet cake
Yayi sosai ba a magana


Chocolate cup cake
#cdf


Cup cakes


Cake
😋😋kitchenhuntchallange


Cake

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10935951
sharhai