Coconut yoghurt

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsMadara
  2. 1 cupGurzazjiyar kwakwa
  3. Sugar yadda akeso
  4. Flavor
  5. 1 cupYoghurt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki hade yoghurt din d madarar (taruwa,idan kuma tagari ce seki dama) kixuba a blender ki blending dinsu se ki xuba sugar d flavor kiyi blending har sugar ya narke

  2. 2

    Seki juye kisa guzazziyar kwakwarki d ice block ko kuma kisa a fridge yayi sanyi.

  3. 3

    A sha dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes