Dumamen tuwon shinkafa miyar taushe

Hauwa Dakata @hauwa1993
Umarnin dafa abinci
- 1
Ayanka tuwo asashi a cikin miya asa ruwa kadan a dora akan wuta, idan yayi sai a sauke a zuba aci.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Dumamen tuwon shinkafa da kuka
Ba kowa bane yasan yanda ake dumame yayi dadi zan Dan bako wani sirri akan wannan girki, Sumy's delicious -
-
Tuwon shinkafa da miyar taushe
Nayi farin ciki da dadin da abincin yayiMai gidana yaji dadin shi shima Marners Kitchen -
Tuwon shinkafa miyar taushe
#sahurrecipecontest...Miyar taushe dai asali tasamu tunga lokacin Annabi (SAW) a lokacin sahabbai sun kasace sunaci da gurasa su Kuma suna kiranta(yakadin)...wannnan ne yasa nake son miyar taushe🤩 Mama's Kitchen_n_More🍴 -
Tuwon shinkafa miyar taushe
Gsky ina son tuwon shinkafa miyar taushe matuka😍kuma taushen ma irin wannan me zallar kabewa d alayyahu 👌👌👌 Zee's Kitchen -
-
-
-
-
Tuwon shinkafa miyar agushi
Inason tuwo musamman da miyar ganye yanda dadi ci da rana ko da dare#amrah Oum Nihal -
-
Tuwon Shinkafa Miyar Kubewa Busassa
A Zahirin Gaskiya bana kaunar Tuwo Amma In Dai Aka Hada tuwo da miyar busassar kubewa yaji naman Rago tofa angama dani😂 Mss Leemah's Delicacies -
-
-
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Miyar kuka na da dadi musamman in Tasha nama da daddawa#GARGAJIYA Rukayya Jarma -
Tuwon shinkafa da miyar wake
#gargajiya#Abinci ne na gargajiya munyi shine da abokanan mu na cookpad hausa Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar taushe
#sahurrecipecontest tuwon shinkafa da miyan taushe yanada matuqar Dadi abincine Wanda idan kaci baza kaji yunwa da wuriba Kuma bayasa mutum yawan Shan ruwa Yana qara lpy ajiki saboda ya qunshi abubuwa da dama acikinsa Shi yasa nida iyalina muke matuqar son Shi a matsayin abincin sahur Yana da matuqar Dadi da amfani a jikin mutum idan Kun gwada zakuji dadinshi sosae Fatima Bint Galadima -
-
Tuwon shinkafa miyar taushe🍛🤩
#Nazabigirkashi #ichoosetocook saboda abinci ne na gargajiyar bahaushe mai daɗin gaske ga qara lafiya, Ana masa kirari da tuwon sallah😋 saboda a al'adance shi ake yi ranar sallah a qasar bahaushe... Yayin da fara girma na qara gano dadin sa 2 hearts❤️ cuisine -
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Surukata ta aikomin da shinkafa me kyawun tuwo Kuma ga Dadi sannan Zai iya kwana 2 ajiye ba tare da ya lalace ba. #Gargajiya. Nusaiba Sani -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10936170
sharhai